Sin ta yi saurin samun ƙaruwar hukumomin kula da haƙƙin mallakar fasaha

Daga CMG HAUSA

Ƙasar Sin ta samu saurin karuwar bukatun neman izinin mallakar fasaha da na hukumomin kula da batutuwan mallakar fasaha.

Rahoton raya masana’antar haƙƙin mallakar fasaha na hukumar kula da mallakar fasaha ta ƙasar ya nuna cewa, zuwa ƙarshen 2021, akwai hukumomin kula da harkokin neman shaidar mallakar fasaha 3,934 a faɗin ƙasar, waɗanda ke da jami’ai masu lasisi 26,840.

Mai fassarawa: Fa’iza Mustapha daga CMG Hausa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *