Daurarrun shaidanu

Wakilan ɗaurarrun sheɗanu a watan Ramadan

Wakilan ɗaurarrun sheɗanu a watan Ramadan

Ba wannan ne karo na farko ba, amma wannan ne karo na farko da abun ya ke dawo min a tunani na, kan yanda na ke kallon lamarin a duk farkon wannan wata Ramadan mai daraja. Da ni, da kai da mu da ke, da su, duka iya waɗanda ke kallon gabas, domin yin sallah da salati, mun daɗe tun tasowar mu da sanin wani hadisi; wanda ko dai mu ka koya a Islamiyya ko kuma mu ka jiyo a bakin Malamai, kan cewar, duk lokacin da azumin watan Ramadan ya kama, ana buɗe kofofin Aljanna a kuma rufe na…
Read More