#MahangarZamani

Yau BBC Hausa za ta fara shirin ‘Mahangar Zamani’ a shafin YouTube

Yau BBC Hausa za ta fara shirin ‘Mahangar Zamani’ a shafin YouTube

Daga NASIR S. GWANGWAZO a Abuja Fitacciyar kafar yada labaran nan ta BBC Hausa za ta kaddamar da wani sabon shiri mai taken Mahangar Zamani yau Asabar, 2 ga Oktoba, 2021, a shafinta na YouTube, domin matasa da mata. Sanarwar hakan ta fito ne a wata sanarwar manema labarai da BBC din ta aike wa Manhaja a Abuja jiya Juma’a, tana mai cewa, “Mahangar Zamani sabon shiri ne a YouTube daga ma’aikatan BBC Hausa, domin matasa da mata. “Shirin wanda za a kaddamar da shiri a ranar 2 ga Oktoba mai tsawon minti 25 sau biyu a kowanne mako, zai…
Read More