13
Apr
Assalam alaikum. Ina godiya ga Allah da ya sa ke ba ni damar rubuta wasiƙa zuwa ga ’yan uwana matasa a wannan jarida mai albarka ta Blueprint Manhaja. Wasu malamai sun kawo shi kamar haka: 1- Ya san cewa istimna'i yana daga zunubai da aka yi alƙawari azaba ga mai yinsa. 2- Ya san cewa mutane za su ƙyamace shi idan suka san yana yinsa. 3- Ya taimakawa kansa da yin azumi domin dawo da ƙarfin iradarsa. 4- Ya shagaltu da muɗali'ar littattafai, da nau'o'in irin wasanni kamar wasan gudu da tseran doki da sauransu. 5- Iyaye su kula da…