
A yanzu nan gwamnan Katsina Aminu Bello Masari ya bayar da sanarwar yan sanda sun samu nasarar kwato dalibai 426, da masu garkuwa da mutane suka sace jiya a wata sakandiren jihar da ke garin Kankara.
Har zuwa yanzu dai ba wani cikakken bayani na halin da daliban suke ciki, ko kuma yadda aka kwato su.
Leave a Reply