Yayin da ɗan takarar Gwamna na APC a Jigawa ya kaɗa ƙuri’a

Ɗan takarar Gwamna ƙarƙashin Jam’iyyar APC a Jihar Jigawa, Alhaji Umar Namadi Ɗan Modi, ya kaɗa ƙuri’arsa a mazaɓarsa dake Imamu Hassan Islamiyya Secondary School mai lamba 012, Kafin Hausa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *