Ayarin farko na maniyyatan Najeriya a aikin Hajjin bana ya isa Kasar Saudiyya.
Maniyatan sun tashi ne ta Babban Filin Jirgin Saman Maiduguri, Jihar Borno.
Baka ɗaya, maniyyata 43,000 ne ake sa ran su sauke farali daga a bana.