Siyasa

An zargi Ministan Kimiyya da jabun takardun NYSC

An zargi Ministan Kimiyya da jabun takardun NYSC

Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Ana zargin ministan Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, Geoffrey Nnaji da laifin yin takardar bautar ƙasa (NYSC) ta jabu.Rahoton da Peoples Gazette ta fitar wanda ya bankaɗo wani aikin damfara da ministan ya yi ya kuma sanya hukumar tsaro ta farin kaya ta DSS cikin wani rufa-rufa mai ban mamaki.Ku tuna cewa an tabbatar da Geoffrey Nnaji a matsayin minista daga jihar Enugu a ranar 7 ga watan Agusta, 2023, tare da wasu mambobin majalisar ministoci 44, bayan naɗin da majalisar dattawa ta gabatar a ranar 7 ga Yuli, 2023.Daga nan aka naɗa shi…
Read More