Daga CMG HAUSA
Cikin wata sanarwar haɗin gwiwa da ta fitar yayin taron kolinta na 14, ƙungiyar ƙasashen BRICS, ta yi alƙawarin kare zaman lafiya da tsaro a duniya.
Haka kuma, yayin taron tattalin arziki da kasuwanci na ƙungiyar, an fitar da shirin raya harkokin kasuwanci a ƙasashen BRICS na Beijing, da nufin ƙarfafa haɗin gwiwa da inganta farfaɗowar tattalin arzikin duniya.
Mai fassarawa: Fa’iza Mustapha daga CMG Hausa
