A ranar Litinin gammayyar ƙungiyoyin Arewa suka saya wa tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan tikitin bayyana ra’ayin takarar shugabancin ƙasa a ƙarkashin Jam’iyyar APC a Abuja.
Tashar Channels TV ta ruwaito ƙungiyoyin na cewa, babu wanda ya fi cancantar ya gaji Shugaba Muhammadu Buhari irin Jonathan.
Karin bayani na nan tafe….