Shugaban Bankin CBN ya shiga jerin masu zawarcin shugabancin Nijeriya

Spread the love

Daga BASHIR ISAH

Tuni Shugaban Babban Bankin Nijeriya (CBN), Godwin Emiefele ya shigo sahun masu zawarcin kujerar Shugaban Ƙasa ƙarkashin tutar APC bayan da shi ma ya yanki takardar bayyana aniyar takara kan miliyan N100.

A ranar Juma’a Emiefele ya yankin fom ɗin nasa

Tun a 2014 tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan ya naɗa Emiefele Gwamnan Babban Bankin Nijeriya bayan da ya sauke Sunusi Lamido Sunusi.

By Editor