Da ɗumi-ɗumi: ‘Yan Arewa sun saya wa Jonathan fom ɗin takarar Shugaban Ƙasa a APC

A ranar Litinin gammayyar ƙungiyoyin Arewa suka saya wa tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan tikitin bayyana ra’ayin takarar shugabancin ƙasa a ƙarkashin Jam’iyyar APC a Abuja.

Tashar Channels TV ta ruwaito ƙungiyoyin na cewa, babu wanda ya fi cancantar ya gaji Shugaba Muhammadu Buhari irin Jonathan.

Karin bayani na nan tafe….