Da Ɗumi-Ɗumi: APC ta naɗa Ministan Jinƙai, Yiltwatda a matsayin sabon shugaba

Spread the love

Daga BELLO A. BABAJI a Abuja

Majalisar Zartarwar Jam’iyya mai mulki (APC) ta sanar da Ministan Jinƙai, Farfesa Nentawe Goshwe Yiltwatda a matsayin sabon shugabanta na Ƙasa.

Hakan ya faru ne makonni kaɗan da Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya yi murabus daga muƙamin bisa wasu dalilai da aka alaƙanta da kiwon lafiyarsa.

Sauran bayanai za su biyo baya…

By Babaji