Bidiyo: Shugaban CCT ya keta wa jami’in tsaro rigar mutunci a baina jama’a

Danladi Umar shi ne Shugaban Kotun Ɗa’ar Ma’aikata (CCT), ya sharara wa wani jami’in tsaro mari a cikin jama’a.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *