HOTUNA: Buhari ya halarci bikin yaye sojoji a Kaduna

A ranar Asabar aka gudanar da bikin yaye sojoji a Jihar Kaduna, da ya haɗa da sojojin ƙasa da na sama da na ruwa.
Taron bikin yayewar ya samu halarcin Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari da da sauran manyan jami’an gwamnati daga sassa daban-daban.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *