HOTUNA: Gobarar gas a Legas

Bayanai daga jihar Legas sun nuna an samu fashewar iskar gas mai ƙarfi wanda hakan ya yi sanadiyyar mutuwar aƙalla mutum biyar tare da ɓarnata dukiya mai yawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *