Za a karrama Minista Dare a taron Kamfanin Blueprint

Ministan Matasa da Wasannin Motsa Jiki, Sunday Dare, na daga cikin jerin waɗanda za a karrama a wajen babban taron lacca da karramawa na 2021 wanda Kamfanin Blueprint ya saba shiryawa duk shekara.

Sunday Dare

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *