Labarai‘Yan bindiga sun sace masallata 40 yayin sallar dare a Katsina EditorMay 10, 2021 Spread the love Bayanan da Manhaja ta samu daga jihar Katsina, sun nuna ‘yan bindiga sun sace aƙalla mutane 40 yayin sallar Tahajjud (sallar dare) a yankin ƙaramar hukumar Jibia.