LabaraiHOTO: Yayin taron majalisar tsaro ƙarƙashin jagorancin Buhari EditorJune 9, 2021 Spread the love A Talatar da ta gabata Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya kira wani taron gaggawa tsakaninsa da shugabannin tsaro kan sha’nin tsaron ƙasa. Taron ya gudana ne a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja.