LabaraiHOTUNA: Gobarar gas a Legas EditorNovember 16, 2021 Spread the love Bayanai daga jihar Legas sun nuna an samu fashewar iskar gas mai ƙarfi wanda hakan ya yi sanadiyyar mutuwar aƙalla mutum biyar tare da ɓarnata dukiya mai yawa.