Babban LabariDa Ɗumi-Ɗumi: Buhari ya gabatar da kasafin 2023 na tiriliyan N20 EditorOctober 7, 2022 Spread the love A ranar Juma’a Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, ya gabatar wa Majalisar Tarayya da kasafin 2023 na tiriliyan N20.15 don neman amincewarta. Shugaba Muhammadu Buhari