HOTUNA: Shettima ya halarci bikin naɗin sarautar Farfesa Yusuf Olaolu
ukarofi
Spread the love
Mataimakin shugaban ƙasa sanata Kashim Shettima ya halarci taron bikin naɗin sarautan Farfesa Yusuf Olaolu Ali SAN a matsayin kuliya na farko. Bikin ya gudana ne a fadar mai martaba Sarkin Ilorin Alhaji Dr Ibrahim Sule Gambari