Kwamitin Duban Wata na Ƙasa ya ce babu wata alamar ganin watan Shawwal a Nijeriya a yau Talata, 11 ga Mayu, don haka gobe Laraba, 12 ga Mayu shi ne 30 ga Ramadan. Kwamitin ya ce nan gaba kaɗan Mai Martaba Sarkin Musulmi zai yi wa al’umma jawabi.
Ba a ga watan Shawwal a Nijeriya ba
