Hoto: Yadda Buhari da jami’ansa suka sallaci Sallar Idi

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari da Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Ahmad Lawan da Shugaban Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila, Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa da ssuransu, sun sallalci Sallar Idinsu ne a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *