HOTUNA: Bikin cikar Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar shekaru 15 kan sarauta

A wannan Talatar aka yi bikin cikar Sarkin Musulmi, Alh Muhammad Sa’ad Abubakar shekaru 15 bisa ƙaragar jagorancin Daular Usmaniyya. Taron bikin ya gudana ne a birnin Sakkwato.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *