HOTUNA: Yadda Mataimakin Shugaban ƙasa, Kashim Shettima da Gwamna Babagana Zulum na Borno da wasu jagororin ƙasa suka halarci ɗaurin auren Zahraddeen Faruku da Safiya Bello Kaoje, da na Hussaini Adamu Hussaini da Yusura Bala Bawa a birnin Kebbi. Ya kuma yi ziyarar gani-da-ido a sabuwar Sakatariyar Jihar Kebbi dake Kawara