
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja
Baki ɗaya ‘yan takarar da suka nemi muƙamai daban-daban a matakin ƙasa na jam’iyyar PDP a yammacin ranar Asabar sun yi nasara bayan naɗin yarjejeniya da aka yi musu a babban taron jam’iyyar na ƙasa.
Tsohon shugaban riƙo na kwamitin ayyuka na jam’iyyar (NCWC), Abdulrahman Mohammed ya zama na dindindin a muƙamin, inda kuma ake sa ran zai jagoranci tafiyar da harkokin NWCn na wasu shekaru huɗu nan gaba.
Ga jaddawalin waɗanda aka naɗa a muƙaman kamar yadda Blueprint.ng ta ruwaito:
“NATIONAL CHAIRMAN
HON. ABDULRAHAMAN MOHAMMED
DEPUTY NATIONAL CHAIRMAN (SOUTH)
AARON CHUKWUEMEKA
DEPUTY NATIONAL CHAIRMAN (NORTH)
YUSUFU NYA AKIRIKWEN, SAN
NATIONAL SECRETARY
ANYANWU SAMUEL NNAEMEKA
DEPUTY NATIONAL SECRETARY
KOLAWALE OLABISI
NATIONAL TREASURER
ODEYEMEI MACKSON OLADIRAN
DEPUTY NATIONAL TREASURER
LADO DAN MARKE
NATIONAL FINANCIAL SECRETARY
EYIM DONATUS HENRY
DEPUTY NATIONAL FINANCIAL SECRETARY
DR. GREMA KYARI
NATIONAL ORGANISING SECRETARY
UMAR MOHAMMED BATURE
DEPUTY NATIONAL ORGANISING SECRETARY
EFERE AUGUSTINE
NATIONAL PUBLICITY SECRETARY
JUNGUDO HARUNA MOHAMMED
DEPUTY NATIONAL PUBLICITY SECRETARY
EGWU GOODLUCK CHIDIEBERE
NATIONAL LEGAL ADVISER
KAMALDEEN AJIBADE, SAN
DEPUTY NATIONAL LEGAL ADVISER
BARR. ALOYSIUS CHINEMELU UBA
NATIONAL AUDITOR
OSUOHA OKECHUKWU DONATUS
DEPUTY NATIONAL AUDITOR
DR ADABA OZOHU SERI YATU
NATIONAL WOMEN LEADER
PROF. OGUNSHE ADENIKE ADEDAYO
DEPUTY NATIONAL WOMEN LEADER
HAUWA AHMED SHINGE
NATIONAL YOUTH LEADER
IBRAHIM BALA ABOKI
DEPUTY NATIONAL YOUTH LEADER
MOMOH DEJIH EUGINE BASHIR.”
