LabaraiBIDIYO: Buhari ya isa Abuja bayan ziyarar aiki da ya kai Jihar Sakkwato EditorJanuary 27, 2022 Spread the love Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya ziyarci Jihar Sakkwato ne a yau Alhamis don ƙaddamar da kamfanin Simintin BUA a jihar. Da farko bayanai sun suna Buhari zai zarce zuwa Jihar Zamfara bayan kammala ziyarsa a Sakkwato, amma sai shawara ta canza.