Babban bankin Nijeriya, CBN, a ranar Talata, ya ƙara yawan kuɗin ruwa (MPR) daga kashi 26.25% zuwa kashi 26.75%.
Gwamnan babban bankin CBN, Olayemi Cardoso ne ya sanar da hakan bayan taron ƙoli na bankin karo na 296 a Abuja a ranar Talata, 23 ga watan Yuli, 2024.
sauran bayanai na tafe…
