AFCON: Bashiru ya zura ƙwallo tilo da ta ba Nijeriya nasara a kan Libiya a wasan neman gurbi

Spread the love

Ķwallo tilo da Dele Bashiru ya zura a ragar ƙasar Libiya a minti na 87 ta isa ta ba Nijeriya maki uku a wasan neman gurbin gasar AFCON.

Dele ya yi amfani da wata ƙwallo da Moses Simon ya taimaka mai dashi. Dele an sako shi ne a wasan bayan an dawo hutun rabin lokaci.

NIjeriya za ta sa ke karawa da Libiya a ranar 15 ga watan Oktoba 2024.

sauran bayanai na zuwa…

By ukarofi