HOTUNA: Yadda Shugaba Bola Tinubu da tsoffin Shugabannin ƙasa da suka haɗa da Janar Yakubu Gowon da Cif Olusegun Obasanjo da Goodluck Jonathan suka haɗu da Janar Ibrahim Badamasi Babangida, a yayin ƙaddamar da littafinsa a ranar Alhamis, 20 ga watan Fabrairu, 2025, a Transcorp Hilton dake Abuja