Cikakken jaddawalin wasannin Kofin Duniya na 2026

Spread the love

Daga BELLO A. BABAJI a Abuja

A ranar Juma’a aka tabbatar tare da fitar rukuni guda 12 na wasannin gasar Kofin Duniya na 2026, wanda ƙasashen Amurka, Kanada da Mexico za su jagoranta.

Za a gudanar da wasannin ne daga ranar 11 ga watan Yuni zuwa 19 ga Yulin shekarar, kamar yadda jaddawalinsu da aka fitar a Birnin Washington DC ya bayyana.

Kimanin ƙasashe 48 ne za su fafata a gasar, wadda aka faɗaɗa a wannan karo inda masu masauƙin baƙi suke jagorantar rukunonin A, B da D.

Ga jaddawalin rukuni 12 na ƙasashen kamar yadda Blueprint ta ruwaito:

Group A:
Mexico, South Africa, South Korea, Qualifier

Group B:
Canada, Qualifier, Qatar, Switzerland

Group C:
Brazil, Morocco, Haiti, Scotland

Group D:
United States, Paraguay, Australia, Qualifier

Group E:
Germany, Curacao, Ivory Coast, Ecuador

Group F:
Netherlands, Japan, Qualifier, Tunisia

Group G:
Belgium, Egypt, Iran, New Zealand

Group H:
Spain, Cape Verde, Saudi Arabia, Uruguay

Group I:
France, Senegal, Qualifier, Norway

Group J:
Argentina, Algeria, Austria, Jordan

Group K:
Portugal, Qualifier, Uzbekistan, Colombia

Group L:
England, Croatia, Ghana, Panama.

By Babaji