Shugaban Hukumar Leƙen Asiri ta Nijeriya ya yi murabus daga muƙamin shi. A yau 23 ga Agusta ya miƙa takardar ajiye aiki ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu.
Ahmed Rufai Abubakar an naɗa shi shugabancin hukumar a shekarar 2018 in da a ka ƙara mai wa’adi a shekarar 2021.
Dalilin murabus ɗinsa har yanzu ba a sani ba.
sauran bayanai na zuwa…
