Dashen ƙodan da aka yi min bai yi ba, inji fitaccen daraktan waƙoƙi, TG Omori

Spread the love

Fitaccen daraktan waƙokin nan TG Omori ya bayyana cewa an mishi dashen ƙoda shekarar da ta wuce.

Fitaccen daraktan ya bayyana haka ne a shafin sa na X, in da daga bisani ya ƙara da cewa an yi rashin nasara wajen dashen domin kuwa har yanzu yana fama.

Yayi kira da magoya bayanshi da su sanya shi cikin addu’ar su domin samun saukin lamarin.

By ukarofi