HOTO: Buhari a Faransa

Yayin da Shugaban Ƙasar Faransa, Emmanuel Macron, ya tarbi Shugaba Muhammadu Buhari domin halartar babban taron tattauna fannin kuɗi na yankin Afirka wanda aka gudanar a Farisa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *