Hoto: Gwamna Bala ya yi maraba da Gamal

A kwannan ne ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta jihar Bauchi, Wikki Tourist, ta samu sabon ɗan wasa daga ƙasar Masar, Mahmud Gamal, inda zai ci gaba da ɓarje gyaɗarsa a fagen ta-maula a ƙungiyar.

Da wannan ne Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya yi wa sabon ɗan wasan marhabin da zuwa Bauchi, tare kuma da miƙa masa kayayyakin da zai riƙa amfani da su wajen buga wasanni.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*