Hoto: Yayin da Gwamna Ayade ya sauya sheƙa zuwa APC
Editor
Spread the love
Ƙusoshin APC da dama ne suka haɗu don taya Gwamnan Cross River, Ben Ayade, murnar sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC. Buni, Fayemi da sauransu na daga cikin waɗanda suka halarci bikin.