HOTUNA: Gwamna Sule ya rantsar da sabbin manyan Sakatarorin gwamnati

A jiya Litinin Gwamnan Jihar Nasarawa, Engr. Abdullahi A. Sule, ya rantsar da sabbin manyan sakatarorin gwamnatinsa.

Bikin rantsarwar ya gudana ne a babban zauren taro na Aliyu Akwai da ke Fadar Gwamnatin Jihar a Lafia babban birnin jihar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *