HOTUNA: Yadda aka gudanar da auren ƴar Atiku, Laila a Abuja
Babaji
Spread the love
Daga BELLO ABUBAKAR BABAJI
An gudanar da ɗaurin auren ƴar gidan tsohon Mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Abubakar, Laila Atiku da angonta mai suna Saleh Maitala a ranar Juma’a a babban masallacin Abuja, ‘National Mosque’.