LabaraiHOTUNA: Yadda Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima ya ziyarci Bauchi don ta’aziyyar rasuwar Sarkin Ningi BabajiSeptember 7, 2024 Spread the love Ta’aziyyar rasuwar Sarkin, Alhaji Yunusa Ɗanyaya inda gwamnan jihar, Sanata Bala Abdulƙadir Muhammad ya marabce shi cikin mutuntawa.