Ƙungiyar likitoci ta ƙasa sun shiga yajin aiki a faɗin ƙasa wanda zai fara daga 12am na 26 ga Agusta, 2024.
Babban dalilin shiga yajin aikin shine domin kira ga gwamnati a saki Dr Ganiyat Popoola wadda ke tsare yau wata takwas.
Shugaban ƙungiyar Dr Dele Abdullahi shi ya bayyana yajin aikin bayan fitowa daga wani taron gaggawa na majalisar ƙungiyar.
Sauran bayanai za su biyo…
