Mutum 45 da Majalisar Dattawa ta tabbatar da su ministoci

Daga BASHIR ISAH

Biyo bayan tantance su da ta yi, a ƙarshe Majalisar dattawa ta tabbatar da mutum 44 a matsayin ministoci.

Waɗanda lamarin ya shafa su ne:

-Mohammed Idris Malagi, Neja
-Sanata Aliyu Sabi Abdullah, Neja
-Nyesom Wike, Ribas
-Ekperikpe Ekpo, Akwa Ibom
-Sanata Heineken Lolokpobri, Bayelsa
-Betta Edu, Cross River
-John Enoh, Cross River
-Abubakar Momoh, Edo.
-Tahir Mamman, Adamawa
-Yusuf M Tuggar, Bauchi
-Mohammed Ali-Pate, Bauchi
-Abubakar Kyari, Borno
-Alkali Ahmed Saidu, Gombe
-Uba Maigari Ahmadu, Taraba
-Sanata Ibrahim Geidam, Yobe
-Mohamed Badaru, Jigawa
-Mariya Bunkur, Kano
-Abdullahi T Gwarzo, Kano
-Ahmad Dangiwa, Katsina
-Hanatu Musawa, Katsina
-Yusuf Tanko Sununu, Kebbi
-Atiku Bagudu, Kebbi
-Bello M. Goronyo, Sokoto
-Mohammed Bello Matawwalle, Zamfara
-Hon Nkiru Onyejiocha, Abia
-Uju Ohaneye, Anambra
-Sanata David Umahi, Ebonyi
-Uche Nnaji, Enugu
-Doris Uzoka, Imo
-Tunji Alausa, Legas
-Lola Ade John, Legas
-Dele Alake, Ekiti
-Festus Keyamo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *