‘Yan bindiga sun halaka mutane a wasu ƙauyukan ƙaramar hukumar Faskari a Jihar Katsina

Spread the love

Daga ABDULLAHI MUHAMMAD a Katsina

Kamar yadda ƙafar sadarwa ta JBC ta ruwaito lamarin ya faru ne sakamakon wani saɓani bayan kama wani mashin ɗauke da wasu mutane tare da kuɗi da ake zargi na biyan kuɗin fansa ne lamarin da yasa aka kasu aka tsare.

Lamarin kamar yadda kafar sadarwa ta ruwaito ya harzuƙa ‘yan bindiga da takai su ga kai hare hare kan waɗanda basu kina ba su gani ba suka kashe mutane takwas da sace mutum 38 .

Sai dai daga baya an ceto mutanen da akai garkuwa da su sakamakon shiga tsakani na masu sasanci a yankin.

By ukarofi

Leave a Reply