Skip to content
Wednesday, September 16
Manhaja – Blueprint Hausa version

  • Home
  • Labarai
  • Ba a ga watan Shawwal a Nijeriya ba
Labarai

Ba a ga watan Shawwal a Nijeriya ba

EditorMay 11, 2021
Spread the love

Kwamitin Duban Wata na Ƙasa ya ce babu wata alamar ganin watan Shawwal a Nijeriya a yau Talata, 11 ga Mayu, don haka gobe Laraba, 12 ga Mayu shi ne 30 ga Ramadan. Kwamitin ya ce nan gaba kaɗan Mai Martaba Sarkin Musulmi zai yi wa al’umma jawabi.

By Editor
Previous PostGwamnonin Kudu sun haramta kiwo barkatai a yankinsu, sun buƙaci a sake fasalin ƙasa
Next PostMazauna Abuja ku gabatar da sallar Idi a masallatan Juma’ar yankunanku – Hukuma

Sababbin Labarai

  • Daɗaɗɗen jarumin Nollywood, Olu Jacobs ya rasu a shekara 84
  • Rundunar ‘yan sandan Katsina ta tallafa da Naira miliyan 28 ga iyalan ‘yan sandan da suka rasu a bakin aiki
  • Yadda garin Kano ya samo sunansa
  • Maguɗin zaɓe da illolinsa ga ‘yan ƙasa
  • Yadda cutar damuwa ke shafar yara
  • Hydroquinone: Ko yadda muka ɗauke shi haka yake?
  • NNPCL ya sake ƙara farashin fetur
  • Gwamna: Tsohon bidiyo ne ke nuna ina goyon bayan Atiku
  • Ranar 30 ga Satumba za a fara horar da ‘yan rukunin C na 2026 – NYSC
  • Shettima ya dawo Nijeriya bayan taron BRICS a Indiya

Yadda za a tuntube mu

Za ku iya tuntubar mu ta waɗannan hanyoyi, idan ku na da shawarwari ko ƙarin bayani:

Abubuwan da ke faruwa

Daɗaɗɗen jarumin Nollywood, Olu Jacobs ya rasu a shekara 84

Daɗaɗɗen jarumin Nollywood, Olu Jacobs ya rasu a shekara 84

September 16, 2026
Rundunar ‘yan sandan Katsina ta tallafa da Naira miliyan 28 ga iyalan ‘yan sandan da suka rasu a bakin aiki

Rundunar ‘yan sandan Katsina ta tallafa da Naira miliyan 28 ga iyalan ‘yan sandan da suka rasu a bakin aiki

September 16, 2026
Yadda garin Kano ya samo sunansa

Yadda garin Kano ya samo sunansa

September 16, 2026
Maguɗin zaɓe da illolinsa ga ‘yan ƙasa

Maguɗin zaɓe da illolinsa ga ‘yan ƙasa

September 16, 2026
Yadda cutar damuwa ke shafar yara

Yadda cutar damuwa ke shafar yara

September 16, 2026

Bangarori

  • Adabi (361)
  • ()
  • Babban Labari (663)
  • Kasashen Waje (1495)
  • Kasuwanci (537)
  • ()
  • Labarai (18170)
  • Mata A Yau (375)
© 2021 Viral Mag. All Right Reserved. WordPress Theme | Viral Mag by HashThemes

Tags

Siyasa (1)