Skip to content
Wednesday, November 11
Manhaja – Blueprint Hausa version

  • Home
  • Labarai
  • HOTUNA: INEC ta fara raba kayan zaɓe
Labarai

HOTUNA: INEC ta fara raba kayan zaɓe

EditorFebruary 22, 2023
Spread the love

Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta fara raba kayan zaɓe zuwa sassan ƙasa domin gudanar da zaɓe ranar Asabar mai zuwa.

Hutunan da aka yaɗa a ranar Laraba sun nuna yadda ma’aikata ke ƙoƙarin loda kayan zaɓe a motoci a harababr Babban Bankin Nijeriya (CBN) da ke Marina a Legas yayin da jami’an tsaro suka kewaye su.

By Editor
Previous PostƘwaƙwalwar yaro ta fi buƙatar kulawa daga wata shida na haihuwa zuwa shiga firamare – Hauwa Mustapha Babura
Next PostCanjin kuɗi: Kotun Ƙoli ta tafi hutu

Sababbin Labarai

  • 2027: APC ta naɗa kakaki uku yayin kwaskwarimar kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa
  • ‘Yan sanda a Kano sun cafke ɓarawon wayoyin hannu, sun ƙwato 222 da wasu ababe
  • Kasafin 2026: Tinubu ya buƙaci Majalisar Wakilai ta amince da ciyo bashin tiriliyan N10.8
  • Hisbah ta haramta wa ‘yan mata talla bayan ƙarfe 10 na dare a Katsina
  • Talakawan Nijeriya na amfana da gyare-gyaren tattalin Tinubu, inji Ministan Labarai
  • Shirin auren marayu a ƙananan hukumomin Argungu da Augie ya kankama
  • Mahaifiyar ‘yan uku da ke gudun hijira ta nemi taimakon abinci da kuɗi
  • Tarihin kafa Maiduguri da dalilan da suka sa aka bar Kukawa
  • Haɗarin yaɗa jita-jita ga zaman lafiya da tsaro
  • Foundation a fuskar mata: Abin da masana suka gano kan amfaninsa da illolinsa

Yadda za a tuntube mu

Za ku iya tuntubar mu ta waɗannan hanyoyi, idan ku na da shawarwari ko ƙarin bayani:

Abubuwan da ke faruwa

2027: APC ta naɗa kakaki uku yayin kwaskwarimar kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa

2027: APC ta naɗa kakaki uku yayin kwaskwarimar kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa

November 11, 2026
‘Yan sanda a Kano sun cafke ɓarawon wayoyin hannu, sun ƙwato 222 da wasu ababe

‘Yan sanda a Kano sun cafke ɓarawon wayoyin hannu, sun ƙwato 222 da wasu ababe

November 11, 2026
Kasafin 2026: Tinubu ya buƙaci Majalisar Wakilai ta amince da ciyo bashin tiriliyan N10.8

Kasafin 2026: Tinubu ya buƙaci Majalisar Wakilai ta amince da ciyo bashin tiriliyan N10.8

November 11, 2026
Hisbah ta haramta wa ‘yan mata talla bayan ƙarfe 10 na dare a Katsina

Hisbah ta haramta wa ‘yan mata talla bayan ƙarfe 10 na dare a Katsina

November 11, 2026
Talakawan Nijeriya na amfana da gyare-gyaren tattalin Tinubu, inji Ministan Labarai

Talakawan Nijeriya na amfana da gyare-gyaren tattalin Tinubu, inji Ministan Labarai

November 11, 2026

Bangarori

  • Adabi (378)
  • ()
  • Babban Labari (671)
  • Kasashen Waje (1516)
  • Kasuwanci (539)
  • ()
  • Labarai (19189)
  • Mata A Yau (382)
© 2021 Viral Mag. All Right Reserved. WordPress Theme | Viral Mag by HashThemes

Tags

Siyasa (1)