Skip to content
Wednesday, September 9
Manhaja – Blueprint Hausa version

  • Home
  • Labarai
  • Gwamna Inuwa ya zama shugaban gwamnonin Arewa
Labarai

Gwamna Inuwa ya zama shugaban gwamnonin Arewa

EditorMay 23, 2023
Spread the love

Gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya zama shugaban ƙungiyar gwamnonin Arewa.

An zaɓi Inuwa a wannan muƙamin ne yayin taron da mambobin ƙungiyar suka yi a ranar Talata.

Da wannan, Inuwa ya zama wanda zai ci gaba da jan ragamar ƙungiyar nan da shekaru masu zuwa.

By Editor
Previous PostIllolin da suke fuskantar mata masu cin amanar aure
Next PostMasari ya ƙaddamar da gadar sama ta N6.4bn a Katsina

Sababbin Labarai

  • Jami’ar NOUN ta naɗa Ramatu Ibrahim a matsayin jami’ar kuɗi ta riƙo bayan kisan Marafa
  • Ƙungiyar Ƙwararrun Kiristocin Arewa ta buƙaci a ƙara ba matasan yankin dama a zaɓen 2027
  • An ƙara jibge jami’an tsaro a ƙaramar hukumar Funtua
  • Yadda Turawan mulkin mallaka suka canja tsarin Masarautun Hausa
  • Kwalliya ko barazana: Lokacin da neman hasken fata ke zama haɗari
  • Dandalin shawara: Ina neman dabarun da zai sa saurayi ya dinga ba ni kuɗi ko ba yawa
  • Shaye-shaye da illolinsu ga matasa, lafiya da zamantakewa
  • APC a Osun ta janye ƙarar ƙalubalantar nasarar sake zaɓar Gwamna Adeleke
  • Kano ta yi jimami yayin da Hakimin Ɗorayi, Shehu Kabiru Bayero ya rasu a Misra
  • Tinubu ya yi jimamin rasuwar mataimakin Fadar Shugaban Ƙasa, Peter Onwubuariri

Yadda za a tuntube mu

Za ku iya tuntubar mu ta waɗannan hanyoyi, idan ku na da shawarwari ko ƙarin bayani:

Abubuwan da ke faruwa

Jami’ar NOUN ta naɗa Ramatu Ibrahim a matsayin jami’ar kuɗi ta riƙo bayan kisan Marafa

Jami’ar NOUN ta naɗa Ramatu Ibrahim a matsayin jami’ar kuɗi ta riƙo bayan kisan Marafa

September 9, 2026
Ƙungiyar Ƙwararrun Kiristocin Arewa ta buƙaci a ƙara ba matasan yankin dama a zaɓen 2027

Ƙungiyar Ƙwararrun Kiristocin Arewa ta buƙaci a ƙara ba matasan yankin dama a zaɓen 2027

September 9, 2026
An ƙara jibge jami’an tsaro a ƙaramar hukumar Funtua

An ƙara jibge jami’an tsaro a ƙaramar hukumar Funtua

September 9, 2026
Yadda Turawan mulkin mallaka suka canja tsarin Masarautun Hausa

Yadda Turawan mulkin mallaka suka canja tsarin Masarautun Hausa

September 9, 2026
Kwalliya ko barazana: Lokacin da neman hasken fata ke zama haɗari

Kwalliya ko barazana: Lokacin da neman hasken fata ke zama haɗari

September 9, 2026

Bangarori

  • Adabi (360)
  • ()
  • Babban Labari (662)
  • Kasashen Waje (1495)
  • Kasuwanci (537)
  • ()
  • Labarai (18049)
  • Mata A Yau (374)
© 2021 Viral Mag. All Right Reserved. WordPress Theme | Viral Mag by HashThemes

Tags

Siyasa (1)