Shugaban Ƙasar Amurka, Joe Biden ya janye daga takarar shugabancin Amurka, inda ya bayyana mataimakiyar shi, Kamala Haris a matsayin wadda za ta gaje shi.
Biden ya faɗa ” ya ku ƴan jam’iyyar mu ta Democrats, na ɗauki matakin ba zan amshi takarar da ku ka bani ba, sai dai zan cigaba da hidimtawa yan ƙasa har zuwa lokacin da wa’adin mulkin na zai ƙare.”
Sauran bayanai na zuwa…
