Gwamnatin Tarayya ta bada tallafin tiriliyan ɗaya ga masana’antu

Spread the love

Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da ba da tallafin Tiriliyan ɗaya ga masana’antu cikin shekara ɗaya.

Shugaban hukumar FIRS, Zacch Adedeji shine ya sanar da hakan lokacin da ya ke faɗin akwai wani tallafin shima domin ya inganta harkar masana’antu a faɗin ƙasar.

Ministan kuɗi da shugaban hukumar FIRS sune suka bayyana haka lokacin wata tattaunawa da su ka yi a kan ƙudurin kuɗi na 2024, wanda Sanata Sani Musa ya jagoranta.

By ukarofi