An yi hayar mayaƙa daga waje don kawo fitina lokacin zanga-zanga – Sufeto Janar

Spread the love

Yayin da a ke dakon zanga-zanga da za a gudanar ƙasa domin nuna rashin daɗi ga matsin rayuwa, Sufeto Janar na ‘yan sanda ya shaida cewa sun sami bayanan sirri da ke nuni da cewa an yi hayar mayaƙa daga waje domin su tada fitina.

Don haka Sufeto Janar yace hukumar ‘yan sanda za ta yi duk abinda ya dace domin ganin ɓata gari ba su shiga sun haddasa fitina ba.

Sauran bayanai na zuwa…

By ukarofi