HOTUNA: Shettima ya wakilci Tinubu a taron masana shari’a na farko a ƙasa
ukarofi
Spread the love
Mataimakin Shugaban ƙasa Kashim Shettima ya wakilci shugaba Tinubu a taron bita na ƙwararru kan harkokin shari’a, waɗanda ake kira da “Body of Benchers” a Abuja